Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

An yi garkuwa da alkalin

Published

on

Da safiyar yau Laraba ne masu garkuwa da mutane suka sa ce alkalin babbar kotun tarayya justice Dogo  akan hanyar sa ta zuwa Akure daga babban birinin tarayya Abuja.

Rahotanni sunyi nuni da cewa masu garkuwa da mutanen sun bukaci kudin fansa na naira miliyan 5 kafin su sake shi.

Tuni dai babban sefton yan sandan kasar nan ya umarci shugban sashin kula da bincike na musamman Abba Kyyari da ya bazama zuwa Akure domin kubutar da jojin.

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!