Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labaran Wasanni

Australian Open: Djokovic da Thiem da kuma Nadal za su killace kansu

Published

on

Manyan ‘yan wasan kwallon Tennis za su killace kansu a birnin Adelaide dake kasar Australia yayin da ake tunkarar gasar Australian Open.

A dai makon gobe ne ake sa ran ‘yan wasa sama da dubu daya da dari biyu da saba’in za su sauka a birnin Melbourne inda za kuma su killace kansu tsawon makonnin biyu.

Babban jami’in dake kula da gasar ta Australian Open Craig Tiley, ya ce, ya tattauna da gwamnatin kasar don samar da masaulki ga wasu daga cikin ‘yan wasan duba da yadda dakunan Otel ke karanci a Melbourne.

A wata nasarwa da jami’an shirya gasar suka fitar ta nuna cewa, a ranar 29 ga watan Janairu za a haska manyan ‘yan wasa maza guda uku da suka hadar da Novak Djokovic da Rafael Nadal da Dominic Thiem tare da mata guda biyu Simona Halep da kuma Naomi Osaka.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!