

Hukumar tsaro ta DSS ta gurfanar da Abdulmalik Abdulazeez Obadaki, wanda ake zargi da zama babban jagoran harin ta’addanci da aka kai wa majami’ar Deeper Life...
Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya buƙaci gwamnonin ƙasar su yi biyayya ga umarnin kotun ƙoli da ya bai wa ƙananan hukumomi ƴancin tafiyar da kuɗaɗen su....
Shugaban majalisar dattawan Najeriya, Godswill Akpabio, ya roƙi Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu da ya sake duba umarnin janye jami’an ‘yan sanda da ke kula da...