

Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC, ta shirya fitar da jerin sunayen karshe na ƴan takarar shugaban kasa da majalisar kasa da za su...
Rundunar ’yan sandan Jihar Borno ta tabbatar da cewa ’yan Boko Haram sun kai hari kan ayarin ɗan takarar gwamnan jihar na jam’iyyar APC, Injiniya Mustapha...
Rundunar ’yan sandan Jihar Sokoto ta tabbatar da mutuwar mutane biyar, yayin da wasu uku suka jikkata sakamakon harin ’yan bindiga a ƙaramar hukumar Kebbe. Harin...
Jam’iyyar PDP a jihar Gombe ta zargi gwamnatin jihar da yin sakaci na nuna rashin ko in kula ga ma’aikatan manyan makarantu, bayan ƙungiyar ma’aikatan makarantun...
Gwamnatin tarayya ta musanta zargin cewa ita ko ƙungiyar Ecowas sun goyi bayan wani yunƙurin juyin mulki da ake zargin an yi a Jamhuriyyar Nijar. Ma’aikatar...
Ministan tsaron kasar nan, Janar Christopher Musa, ya gargadi gwamnoni da ‘yan majalisu kan rabon babura a matsayin tallafi, wanda yace wasu daga cikinsu na iya...
Mai Martaba Sarkin Kano, Khalifa Muhammadu Sanusi na biyu, ya kammala hawan Sallar Gani na kwanaki biyu da ya gudanar a sassa daban-daban na birnin Kano,...
Shugaban jam’iyyar APC na kasa Farfesa Nentawe Yilwatda, ya ce shirin Atiku Abubakar na mayar da tallafin man fetur na iya jefa Najeriya cikin matsin tattalin...
Rundunar Sojojin Najeriya ta ce dakarun Operation FANSAN YAMMA sun kashe wani babban kwamandan ’yan ta’adda tare da kwato bindigogi da alburusai da babura a yayin...
Hukumar tsaro ta DSS, ta ƙara tsaurara matakan tsaro ga ‘yan takarar shugaban ƙasa da mataimakansu, gabanin babban zaɓen shekarar 2027. Rahotanni sun bayyana cewa matakin...