

Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya kaddamar da fara raba ruwa daga madatsar ruwa ta Goron Dutse, bayan shafe sama da shekaru 30 bata aiki....
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya kaddamar da sakin ruwan sha zuwa kwaryar birnin Kano, bayan kammala aikin gyaran ma’ajiyar ruwa ta saman Goron...
Wani kare da ake zargin yana ɗauke da cutar hauka ya ciji mutane 18 a garin Garko da wasu ƙauyukan da ke maƙwabtaka da shi a...
Ƙungiyar Likitocin masu neman Ƙwarewa na Najeriya, ta bai wa Gwamnatin Tarayya wa’adin mako biyu ta biya buƙatunsu da suka shafi walwala da kuma ci gaban...
Wasu ’yan Najeriya 105 sun sake dawowa gida daga Afirka ta Kudu, yayin da ake ci gaba da nuna damuwa game da tsaron ’yan ƙasashen waje...
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu, ya buƙaci a bai wa nahiyar Afirka kujerun dindindin guda biyu a Kwamitin Tsaro na Majalisar Ɗinkin Duniya, tare da ƙarin...
Shugaban ƙaramar hukumar Bungudu ta jihar Zamfara da wasu mutane huɗu sun kuɓuta daga hannun masu garkuwa mutane Shugaban ƙaramar hukumar Nura Abdullahi, ya kuɓuta...
Gwamnatin jihar Kano ta ce ana sa ran za ta fara faɗaɗa rarraba ruwan sha ga al’ummomin jihar cikin mako guda, yayin da ake kammala aikin...
Jam’iyyar APC ta buƙaci tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Atiku Abubakar, ya yi cikakken bayani kan yadda yake shirin aiwatar da abin da ya kira “tallafin samar...
Mataimakin Shugaban Ƙasar Najeriya, Kashim Shettima, ya ce Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya umarce shi da jagorantar tawagar Najeriya zuwa babban taron Majalisar Ɗinkin Duniya (UNGA)...