Yayin da ake gudanar da bikin ranar ma’aikata a yau Alhamis, Gwamnan jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya sha alwashin ci gaba da inganta rayuwar...
Majalisar Shari’ar Musulunci ta kasa, ta naɗa Sheikh Bashir Aliyu Umar a matsayin shugabanta bayan rasuwar Sheikh AbdulRasheed Hadiyyatullah. Wata sanarwa da majalisar ta fitar...
Mai martaba Sarkin Kano Khalifa Muhammadu Sunusi II, ya bukaci gwamnatin tarayya da ta duba yiwuwar dawo da Amirul hajji da zai jagoranci maniyata aiki hajji...
Majalisar Zartaswa ta Jihar Kano, ta amince da kashe kimanin Naira biliyan 15 da Miliyan 667 da dubu dari 634 da naira 645 da kwabo 10...
Gwamnan jihar Jigawa Malam Umar Namadi, ya ce, ya karbi mulkin jihar ne a dai-dai lokacin da hukumar biyan fansho ta jihar ke daf da durkushewa...
Gwamnatin Jihar Kano ta sabun ta kwangilar hanyar da ta tashi daga Kankare zuwa Karaye ta kuma ta hada kananan hukumomin Tofa da Rimin Gado da...
Rundunar Ƴan sandan Jihar Kano, ta kama mutane 33 da ta ke zargin su da aikata ayyukan daba. Jami’in hulda da jama’a na rundunar SP Abdullahi...
Rundunar Sojin kasar nan ta Operation Fansar Yamma ta ceto wasu mutane 50 da ’yan bindiga suka yi garkuwa da su tare da ƙwato shanu 32...
Hukumar kula da jin dadin alhazai ta Jihar Yobe, ta bayyana cewa, ta yi wa maniyyata dubu daya da goma Bizar shiga kasar Saudiyya domin gudanar...