Gwamnatin jihar Kano ta ce zata dauki matakin doka wajen rufe duk wani kamfani ko makarata da asibitocin da suka ki biyan haraji. Shugaban sashin tabbatar...
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya nuna takaicinsa tare da bayar da umarnin gudanar da cikakken bincike bisa harin da wasu bata gari suka sake kai...
Hukumar shirya gasar Firimiya ta kasa, NPFL,ta ci tarar kungiyar kwallon kafa ta Nassarawa United Naira Miliyan shida, bayan da suka gaza samar da cikakken tsaro...
Hukumar kwallon kafa ta kasar Spain ta saka ranar da za a fafata wasan hamayya na El Classioc tsakanin Barcelona da Real Madrid zagaye na biyu....
Mutane da dama a Kano sun soma tofa albarkacin bakinsu kan rahoton Freedom Radio game da gabatar da kudurorin yan Majalisar Dokokin jihar a shekarar 2024....
Rundunar Yan sandan jihar Kano, ta ce, a kasa da wata guda ta samu nasarar kama bindigogi kirar AK47 guda 18 daga hannun bata gari. Kwamishinan...
Kwamitin da Gwamnatin Kano ta kafa na magance ayyukan Daba da shaye-shaye da kuma dawo da zaman lafiya, ya cafke fiye da matasa 50 a wani...
Hukumar hana sha da safarar miyagun ta kasa NDLEA ta kama mutane Ashirin da Biyu bisa zargin su da ta’ammali da dilancin miyagun kwayoyi a nan...
Gwamnatin jihar Kano ta ce, ta cafke wasu daga cikin bata -garin da ta ke zargi da tayar da fadan daba a unguwannin Dan’agundi da Kofar...
Gwamnatin tarayya, ta bai wa manyan makarantun gaba da Sakandare umarnin rika fitar da sanarwa a kafafen yada labarai duk yayin da suke shirin daukar sabbin...