

Rundunar ’Yan sandan Najeriya, ta ce, jami’anta na sashen da ke aiki a matakin kasa da kasa sun kama sama da mutum 10 da ake nema...
Hukumar tsaro ta Civil Defence, ta gargadi masu hakar ma’adinai ba bisa ka’ida ba, tana mai cewa rashin sanin doka ba zai zama hujjar kubuta daga...
Gwamnatin jihar Adamawa ta dakatar da sakataren zartarwar hukumar Kula da Makarantun Sakandare ta jihar, Mista Birsan Penuel, bisa zargin wasu kura-kurai wajen gudanar da ayyukansa....
Gwamnatin Tarayya ta ce gyare-gyaren da take yi a bangaren harkokin ruwa sun fara haifar da sakamako mai kyau A cewar ta kayayyakin da ake sarrafawa...
Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar SDP, Adewole Adebayo, ya ce zai rage farashin man fetur, gas ɗin girki da man jiragen sama zuwa naira 200...
Wasu iyalan jami’an ’yan sanda sun gudanar da zanga-zanga a Sokoto, bayan da aka rushe wasu gidajensu da ke kan titin Kontagora. Guda cikin matayen...
Ƙungiyar Shugabannin Kafofin Yaɗa Labarai ta Kano ta yi Allah-wadai da harin da aka kai wa wasu ’yan jarida da ke dawowa daga gangamin jam’iyyar APC...
A yau Litinin ake sa ran yin bikin nadin sabon Sarkin Gumel Dr. Lawan Ahmad Muhammad Sani tare da karbar gaisuwar jaddada goyon bayan baya daga...
Gwamnan Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya yi Alla-wadai da hare-haren ƴan bindiga da aka kai a wasu sassan jihar, inda ya ce, gwamnatinsa za ta...
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, ya soki tsarin rancen karatu na NELFUND, ya na mai cewa rance ba tallafin karatu ba ne, bashi ne da...