

Hukumar ilimin bai daya ta Jihar jigawa ta amince da sauke sakatarorin ilimi na jihar su 27. Shugaban hukumar Farfesa Haruna Musa ne ya bayyana...
Hukumar Shari’a ta jihar Kano, ta ƙaddamar da kwamitoci guda Takwas, na malamai waɗanda za su rinƙa ziyartar hukumomi da makarantu da kuma kasuwanni, da sauran...
Rundunar ‘Yan Sanda jihar Jigawa ta cafke mutane 13 da ake zargi da safarar miyagun ƙwayoyi a samamen da ta gudanar a baya bayan nan. ...
Majalisar ƙaramar hukumar Kirikasamma ta jihar Jigawa ta tabbatar da mutuwar mutum ɗaya da kuma jikkatar wasu bakwai sakamakon rushewar wani gini a yankin. ...
Rundunar ’yan sanda ta jihar Kano ta ce zuwa yanzu, kimanin mutane sama da dubu daya da ake zargi da faɗan daba ne suka ajiye makamansu...
Ƙungiyar ma’aikatan dakon Man Fetur da Iskar Gas ta NUPENG, ta tabbatar da cewa za ta fara yajin aikin da ta sanar, daga yau Litinin, 8...
Gwamnatin Tarayya ta nuna damuwarta kan matakin da ƙungiyar malaman jami’o’i ASUU, ta ɗauka na tafiya yajin aiki, inda ta bayyana cewa bai kamata su tafi...
Hukumar kula da ingancin abinci da magunguna ta Najeriya NAFDAC, ta kama wani dan wasan kwallon kafa mai suna Mista Ikechukwu Elijah a unguwar Apo-Waru da...
Hukumar bayar da agajin gaggawa ta jihar Neja ta ce, zuwa yanzu adadin mutanen da suka rasu sakamakon hatsarin jirgin ruwan da ya afku ya kai...
Gwamnatin kasar Saudiyya ta sanar da cewa za ta fara kakaba tarar kuɗi kan duk wanda aka samu da aikata ayyukan da suka saba da ɗa’a...