

Rundunar sojin Najeriya, ta sanar da tura dakaru na musamman zuwa jihar Filato domin daƙile ayyukan ’yan bindiga da kuma fuskantar sabon ɓarkewar hare-haren rashin tsaro...
Cibiyar yaki da ta’addanci ta Najeriya NCTC karkashin jagorancin ofishin mai baiwa Shugaban Kasa shawara kan tsaro tare da hadin gwiwar kasar Burtaniya sun kara karfafa...
Wani sabon rahoto ya bayyana cewa halin tsaron Najeriya ya ƙara tabarbarewa a cikin shekara guda da ta gabata, sakamakon hare-hare da aka rika kai wa...
Rundunar yan sandan Jihar Adamawa, ta cafke wani mutum da ake zargi da yin garkuwa da mutane, da ke cikin jerin sunayen mutanen da ake nema...
Kungiyar Jama’atu Nasril Islam ta Najeriya, ta bukaci Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu da ya gaggauta tsige Shugaban Hukumar Zabe INEC, Farfesa Joash Amupitan. Sakataren Janar...
Hukumar Kula da yanayi ta kasa NiMet ta yi hasashen cewa za’a samu yanayin kwallewar Rana daga yau Litinin zuwa Laraba a wasu sassan kasar nan....
Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu, ya karɓi baƙuncin shugaban rundunar sojin Amurka ta Afirka AFRICOM, Janar Dagvin Anderson, a Fadar Shugaban Ƙasa da ke Abuja. Ziyarar...
Rundunar ’yan sandan Najeriya, ta ce, akalla Jami’anta kimanin dubu biyar ne za su yi ritaya a shekarar nan da muke ciki. Mataimakin Kwamishinan ’Yan...
Gwamnatin tarayya ta ce za ta ayyana dokar ta-baci a ɓangaren lafiya a faɗin Najeriya sakamakon ƙalubalen da iskar Gas da dangogin sa ke haifarwa na...
Rahotonni sun tabbatar da cewar an dawo da wutar lantarki a ofishin Jakadancin Najeriya a Afrika ta Kudu bayan katse ta, ta dalilin tulin bashi. Babban...