

Kungiyar kare hakkin dan Adam ta kasa da kasa ta Amnesty International, ta bukaci hukumomin Najeriya da su gudanar da bincike kan kisan matafiya a Jihar...
Hukumar shirya jarabawar shiga manyan makarantu ta Najeriya, JAMB, ta yi hasashen samun kuɗaɗen shiga watau IGR har naira biliyan 23 da miliyan 800 a shekarar...
Sabon harajin kashi 15 cikin 100 da shugaban Amurka, Donald Trump ya laftawa dukan ƙasashen duniya ya fara aiki. Shugaban ya sanar da matakin ne,...
Gwamnatin jihar Kano ta ce zata fara hukunta masu lika fasta wato duk wata takarda da take dauke sako a gine-ginen gwamnati. A wata sanarwa...
Mataimaki na Musamman ga tsohon Gwamnan Jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, kan harkokin yaɗa labarai, Muyiwa Adekeye, ya bayyana damuwa kan halin lafiyar ubangidansa yayin da yake...
Shugaban Kasa, Bola Ahmed Tinubu, ya sake bayyana kudurinsa na kafa rundunar ‘yan sandan jihohi domin dakile matsalar rashin tsaro da ke addabar sassa daban-daban na...
Hukumar kula da yanayi ta kasa NiMET ta ce jihohin Arewa za su fuskanci yanayin hazo da iska na tsawon kwanaki uku daga yau Litinin zuwa...
Shugabar gwamnatin rikon kwarya ta Venezuela, Delcy Rodríguez, ta sanya hannu kan wani kudurin yin afuwa wanda kungiyoyin kare hakkin dan adam suka ce matakin zai...
Gwamnan Jihar Adamawa, Ahmadu Umaru Fintiri, ya amince da rage lokutan aiki ga ma’aikatan gwamnati a watan Ramadan daga karfe 8 na safe zuwa 2 na...
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta ICPC ta kai wani samame na bazata gidan tsohon Gwamnan Jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, da ke Babban Birnin...