

Gwamnatin tarayya, ta ayyana ranar Juma’a mai zuwa a matsayin ranar hutu domin bukukuwan murnar zagayowar haihuwar haihuwar fiyayyen halitta Annabi Muhammad tsira da amincin Allah...
Gwamnatin tarayya ta ce tana gab da kammala Sauya tsarin Manhajar Karatun Makarantun Sakandare. Ministan Ilimi, Dokta Tunji Alausa, ne ya bayyana hakan a taron...
Kungiyar malaman Jami’oi na Najeriya ASUU, ta ce, da gangan gwamnatin tarayya ta ki biyan bukatun da ta gabatar mata da kuma alkawarin da suka kulla,...
Ministan sufurin Najeriya, Sa’idu Ahmed Alkali, ya ce nan da kwana goma layin dogo da kuma jirgin ƙasan Abuja zuwa Kaduna da ya lalace zai koma...
Hukumar zabe mai zaman kanta Najeriya INEC shiyyar Kano, ta ja kunnan mutanen da suka san suna da rijistar zabe da su guji zuwa domin sake...
Mutanen da suka mutu a girgizar ƙasar Afghanistan ya zarta dari 800, yayain da kusan 3,000 suka jikkata. Hukumar agaji ta Majalisar Dinkin Duniya ta...
Rundunar yan sandan Jihar Katsina ta kama wasu da ake zargi da yi wa ’yan ta’adda safarar makamai, inda aka kwato babbar bindiga da harsasai sama...
Kungiyar masu hakar Kabari ta jihar Kano, ta bukaci mahukunta da su kai wa makabartun jihar daukin gaggawa duba da irin mawuyacin halin da suke ciki....
Hukumar Hisbah ta jihar Kano, ta samu nasarar kama wasu mutane da ake zarginsu da yin safarar wasu Mata domin kai su kasashen ketare domin yin...
Ofishin Mai bai wa shugaban Najeriya shawara kan harkokin tsaro, ya karyata zargin tsohon gwamnan jihar Kaduna Malam Nasir El-Rufai, na cewa gwamnati na biyan kuɗin...