

Rundunar Sojin Saman Najeriya ta tabbatar da hallaka ‘yan ta’adda kusan 600 cikin watanni takwas da suka gabata, waɗanda mafi yawansu a Jihar Borno. Hakan na...
Mai martaba San Kano Khalifa Muhammadu Sunusi ll, ya sauke Mai unguwar Ƴan Doya da ke yankin karamar hukumar birni Malam Murtala Hussaini Ƴan Doya daga...
Rundunar yan sandan jihar Kano ta tabbatar da cewar babu zirga-zirgar ababen hawa a kananan hukumomin Bagwai da Shanoni da kuma Ghari, tun daga karfe shida...
Gwamnatin jihar Kano ta ce za ta hada kai da kungiyar yan Jaridu ta kasa NUJ wajen zakulo ma’aikatan Jarida da suka bar aiki a duk...
Gwamnatin tarayya ta amince da kafa sabbin jami’o’i masu zaman kansu guda tara. Ministan Ilimi, Dakta Tunji Alausa, ne ya sanar da hakan a jiya Laraba,...
Shugaban hukumar yaki da Cin Hanci da Rashawa ta Najeriya ICPC Dakta Musa Adamu Aliyu, SAN ya ce jihar Jigawa ce ta fi kowace jiha wajen...
Jam’iyyar PDP a jihar Sokoto ta yi Allah-wadai da kamawa tare da tsare tsohon gwamnan jihar Aminu Waziri Tambuwal, lamarin da ta ce jam’iyyar APC ce...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano, ta gargadi mamallaka baburan Adaidaita sahu kan su guje wa bai wa kananan yara baburan suna hawa kan titunan jihar tare...
Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ya nuna kaɗuwarsa kan rasuwar tsohon ministan noma, Cif Audu Ogbeh. Shettima ya bayyana haka ne lokacin da ya jagoranci...
Jam’iyyar haɗaka ta ADC ta zargi hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ta EFCC da cewa ta zama ƴar koren jam’iyya mai mulki ta APC,...