Bayan ta doke ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Real Madrid, Arsenal za ta kara da ƙungiyar Paris St Germain gida da waje a zagayen daf da karshe...
Hukumar gudanarwar kasuwar sabon gari, ta ce za ta hada kai da hukumomin kashe gobara wajen wayar da kan yan kasuwa yadda za su magance tashin...
Mazauna unguwanni Kofar Na’isa da Lokon Makera a Kano, sun koka da cewa rashin wadatacciyar wutar Lantarki ya jefa su cikin damuwa sakamakon yadda ɓata gari...
Shugaban kasa Bola Tinubu, ya rantsar da kwamatin da zai tsara yadda za a gudanar da kidayar jama’a. Shugaban, wanda shugaban ma’aikatan fadar shugaban kasa, Femi...
Zauren Hadin Kan Malamai da Kungiyoyin Musulmi na jihar Kano, ya yi Allah-wadai da hukuncin ganganci da Kotun Kungiyar habbaka tattalin arzikin kasashen Africa ta Yamma...
Kungiyar kwallon kafa ta Dortmund, ta kawo karshen wasanni 24 da Barcelona ta kara ba tare da rashin nasara ba Borussia Dortmund ta samu nasara kan...
Dan wasan gaba na kungiyar kwallon kafa ta Al Nassr Cristiano Ronaldo ya shirya ci gaba da zama a kungiyar inda ya ke fatan buga gasar...
Gwamnatin jihar Jigawa, ta umarci jami’an tsaro mata da su rika sanya hijabi yayin da suke bakin aiki. A wata sanarwa da ta fitar a baya-bayan...
Rundunar Yan sandan jihar Kano ta ce, ta kama bundugogi guda 19 da alburusai fiye da guda 100 a hannun wasu da ake zargin yan fashi...
Manoma da dama ne suka tafka asara sakamakon yadda irin wadannan tsutsotsi ke yin barna tamkar wutar daji zuwa yanzu. Alhaji Lawan Sulaiman Gurjiya, manomin Tumatur...