

An kawo ƙarshen tattaunawar da aka yi tsakanin Rasha da Ukraine An kawo ƙarshen tattaunawar da aka yi a baya bayan nan tsakanin Rasha...
Kungiyar Inuwar Kofar Mata da ke jihar Kano, ta ce, za ta yi duk mai yiwuwa wajen ganin an kawo karshen fadan Daba, da ake samu...
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, ya yi wata ganawar sirri da Gwamnonin jam’iyyar APC mai mulki a fadar shugaban kasa da ke Abuja a daren ranar...
Gwamnatin jihar Kano za ta yi taron jin ra’ayoyin jama’a da masu ruwa da tsaki kan sauye-sauyen da ake shirin yi a kundin tsarin mulkin ƙasa,...
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya sake miƙa wa majalisar dokoki buƙatar ƙara ciyo bashi na Dala miliyan 347 daga ƙetare, ƙarƙashin shirin ciyo bashi na...
Ƙungiyar babbar Kwalejin koyar da Kwararrun likitoci ta yammacin Afrika, West African College of Physicians, ta na gudanar da babbana taronta na shekara-shekara na bana karo...
Mai martaba sarkin kano Khalifa Muhammadu Sunusi II, ya yaba da irin kokarin da hukumar Wasani ta jihar Kano ta ke yi wajen samar da wassanin...
Kamfanonin samar da wutar lantarki a fadin Najeriya nan sun yi barazanar dakatar da ayyukansu na samar da wuta saboda tarin bashin da ya haura sama...
Hukumar kididdiga ta Najeriya NBS, ta ce, tattalin arzikin kasar ya ƙaru da kaso 3 da digo 13 cikin 100 a watanni uku na farkon shekarar...
Gwamnan Jihar Gombe, Inuwa Yahaya, ya bayyana cewa gwamnatinsa na shirin ƙara kuɗin tallafin karatu da ake bai wa ɗaliban jihar daga Naira dubu bakwai. ...