

Shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu, ya bayyana cewa ƙasar nan ba ta fargabar matakan da shugaban Amurka Donald Trump ke ɗauka na ƙaƙaba haraji wanda tuni...
Wani jagoran farar hula a wani yanki na Darfur na kasar Sudan da ke ƙarƙashin ikon ‘yan tawaye ya ce an gano gawarwaki 270, bayan zaftarewar...
Ana fargabar cewa, aƙalla mutane 30 sun rasu sakamakon kifewar wani kwale-kwale a ƙaramar hukumar Borgu ta jihar Neja. Rahotonni sun bayyana cewa, har zuwa...
Gwamnatin jihar Kano ta ce, nan ba da jimawa ba za ta kaddamar da majalisar dattawan jihar da ta samar a shekarar da ta gabata ta...
Gwamnonin yankin arewa maso gabashin kasar nan sun buƙaci shugaban ƙasar, Bola Tinubu ya fifita komawa aikin haƙar man fetur a rijiyoyin Kolmani da na yankin...
Gwamnatin tarayya, ta ayyana ranar Juma’a mai zuwa a matsayin ranar hutu domin bukukuwan murnar zagayowar haihuwar haihuwar fiyayyen halitta Annabi Muhammad tsira da amincin Allah...
Gwamnatin tarayya ta ce tana gab da kammala Sauya tsarin Manhajar Karatun Makarantun Sakandare. Ministan Ilimi, Dokta Tunji Alausa, ne ya bayyana hakan a taron...
Kungiyar malaman Jami’oi na Najeriya ASUU, ta ce, da gangan gwamnatin tarayya ta ki biyan bukatun da ta gabatar mata da kuma alkawarin da suka kulla,...
Ministan sufurin Najeriya, Sa’idu Ahmed Alkali, ya ce nan da kwana goma layin dogo da kuma jirgin ƙasan Abuja zuwa Kaduna da ya lalace zai koma...
Hukumar zabe mai zaman kanta Najeriya INEC shiyyar Kano, ta ja kunnan mutanen da suka san suna da rijistar zabe da su guji zuwa domin sake...