Ma’aikatar lafiya ta jihar Kano ta ce, kawo yanzu mutane 167 ne suka kamu da cutar nan da ta ɓulla a wasu yankunan jihar. A wata...
Rahotanni daga unguwar Ƙoƙi da ke nan Kano na cewa an yi garkuwa da wata amarya da ake shirin ɗaura auren ta a ranar Lahadi 14-03-2021....
Rahotanni daga garin Dawakin Tofa da ke nan Kano na cewa ɗaliban makarantar Sakandiren kimiyya ta garin sun tarwatse. Lamarin ya faru ne a cikin daren...
Wata gobara ta tashi yanzu haka a barikin sojoji na Bukavu da ke nan Kano. Jami’in yaɗa labarai na hukumar kashe gobara ta ƙasa reshen jihar...
Gwamnan jihar Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya musanta raɗe-raɗin cewa ya hana ƴan jarida ɗaukar hoton sa a lokacin da ake masa allurar riga-kafin Korona....
Hukumar KAROTA ta ce, za ta hukunta wasu jami’an ta da suka ci zarafin wani matashi a ranar Talata 09-03-2021. A cikin wata sanarwar da jami’in...
Wata annoba ta ɓarke a unguwar Warure da ƙaramar hukumar Gwale. Ana zargin annobar ta samo asali ne sakamakon amfani da ruwan wata rijiya da ke...
Wata gobara da ta tashi a unguwar Kurna babban layi da yammacin Talata ta yi sanadiyyar rasa rayukan mutane huɗu ƴan gida ɗaya. Wani maƙocin gidan...
Binciken da Freedom Radio ta yi, ya gano cewa, tun a shekarar 1988 Gwamnatin mulkin soji ta wancan lokaci ta soke yin kayan lefe. A zamanin...
Al’ummar wasu unguwanni a nan birnin Kano sun shiga fargaba sakamakon ɓullar wasu mutane da ke yawo a kan raƙuma ɗauke da kayayyaki. Yankunan da aka...