Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Yanzu-yanzu: Gobara ta tashi a barikin sojoji na Bukavu da ke Kano

Published

on

Wata gobara ta tashi yanzu haka a barikin sojoji na Bukavu da ke nan Kano.

Jami’in yaɗa labarai na hukumar kashe gobara ta ƙasa reshen jihar Kano ASF Nura Abdulƙadir Mai Gida ya shaida wa Freedom Radio faruwar lamarin.

Nura Mai Gida ya ce, yanzu haka jami’an su na ƙoƙari domin kashe gobarar.

Ƙarin bayani zai zo nan gaba.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!