Jama’a da dama na ci gaba da yin tsokaci kan rahoton rundunar ƴan sandan Kano game da rasa ran wata ƴar aiki. Tun da farko an...
Majalisar dokokin jihar Jigawa ta mayar da wa’adin shugabannin kananan hukumomi zuwa shekaru uku-uku zango biyu maimakon shekaru bibiyu. Wannan ya biyo bayan gyaran fuska ga...
Ƴan bindiga sun sako matar ɗan Kasuwa da ɗanta da suka yi garkuwa da su a Kano, bayan shafe kwanaki 39 a hannunsu. Ɗan Kasuwar Alhaji...
Tun a ranar 13 ga watan Janairun da muke ciki ne hukumar shirya jarrabawa ta ƙasa NECO ta sanar da sakin sakamakon ɗalibai. Yanzu kusan kwanaki...
Dambarwar ta ɓarke bayan wani saƙon murya da ya karaɗe kafafen sada zumunta. A cikin saƙon an jiyo Gwamna Abdullahi Umar Ganduje na yin kakkausan kalamai...
Kotun ɗaukaka ƙara da ke Kano ƙarƙashin mai shari’a Nasir Saminu da babban jojin Kano sun bada umarnin komawa domin a sake shari’ar matashin da aka...
Allah ya yiwa ɗaya daga manyan ƴaƴan Sarkin Kano Muhammadu Sanusi I rasuwa. Hajiya Hadiza Sanusi wadda aka fi sani da Fulanin Gandu ta rasu a...
A ranar Litinin ne wani labari ya karaɗe kafafen sada zumunta da ke cewar, an fara kwashe yaran da ke gidan yara na Nassarawa zuwa sabon...
Jam’iyyar PDP tsagin tsohon Gwamna Kwankwaso ta ce, zaɓen ƙananan hukumomi da aka yi a Kano wasan kwaikwayo ne. Sakataren yaɗa labaran jam’iyyar Bashir Sanata ne...
Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta yi ƙarin haske kan masu garkuwa da mutane da ta cafke a nan Kano. Lamarin ya faru ne a ranar...