Majalisar malamai ta jihar Kano ta ce, babu laifi cikin bikin ranar “Black Friday”. Shugaban majalisar Malam Ibrahim Khalil ne ya bayyana hakan ga Freedom Radio....
Babbar kotun tarayya da ke Abuja ta bada belin Sanata Ali Ndume. An tsare sanatan ne a ranar Litinin saboda gaza kawo Abdurrashid Maina wanda ya...
Wani magidanci mai suna Ibrahim Abubakar da ke sana’a a titin gidan Zoo ya rataye kansa. Lamarin ya faru ne da yammacin ranar Alhamis, kuma kafin...
Ku saurari shirin Kowane Gauta na ranar Laraba tare da Khalid Shettima Khalid.
Gwamnan Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya sanya hannu kan dokar ilimi kyauta kuma dole a jihar. Gwamna Ganduje ya sanya hannun ne a zaman majalisar...
Gwamnatin Kano ta ce, za ta sauya wa gidan adana namun daji na jihar matsuguni. Kwamishinan raya al’adu da kayan tarihi na Kano Ibrahim Ahmad ne...
Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta cafke wani matashi Kabiru Muhammad a unguwar Ɗanbare ɗauke da sinƙi-sinƙin tabar wiwi 49. An sarrafa tabar ne tamkar sinƙin...
Ƴar ministan sadarwa na ƙasa Malam Isah Ali Pantami ta rasu. Ministan ne ya sanar a shafinsa na Facebook ya ce, ƴarsa mai suna Aisha Isah...
Wasu ƴan bindiga sun yi garkuwa da ɗan uwan ministan noma Alhaji Sabo Nanono. Ƴan bindigar sun shiga ƙauyen Tofai da ke garin Zugaci na ƙaramar...