Labarai
Yanzu-yanzu: Kotu ta bayar da belin Sanata Ndume
![](https://freedomradionig.com/wp-content/uploads/2020/11/images-29.jpeg)
Babbar kotun tarayya da ke Abuja ta bada belin Sanata Ali Ndume.
An tsare sanatan ne a ranar Litinin saboda gaza kawo Abdurrashid Maina wanda ya tsaya wa a gaban kotu.
Abdurrashid Maina shi ne tsohon shugaban kwamitin kawo gyara kan harkokin fanshon ƴan sanda.
Ana zargin Maina da almundahanar kuɗaɗe.
You must be logged in to post a comment Login