Al’ummar wasu unguwanni a nan birnin Kano sun yi haɗin gwiwa wajen sake sabinta kwalbatin da ta haɗa yankunansu. Unguwannin sun haɗar da Darma da Dukawa...
Dangin mawaƙi Nazir M. Ahmad sun ce akwai bita da ƙulli cikin ci gaban shari’arsa da hukumar tace finafinai ta Kano. Ɗan uwan mawaƙin Malam Aminu...
Gwamnatin jihar Kano ta dakatar da gudanar da zagayen bikin Mauludi a faɗin jihar. Mai baiwa gwamna shawara kan yaɗa labarai Salihu Tanko Yakasai ne ya...
Mai martaba sarkin Katagum Alhaji Umar Faroq na biyu ya sha alwashin ganin ɗorewar kyakkyawar alaƙar masarautar sa da al’ummar Kano. Sarkin ya bayyana hakan ne...
Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Kano Pillars ta lallasa Wikki Tourist ta jihar Bauchi da ci ɗaya mai ban haushi. Kano Pillars ta yi nasarar ne a...
Rundunar sojin kasar nan ta ce lokaci ya yi da ƙasashen duniya za su daina nuna mata yatsa game da yadda ta ke gudanar da ayyukanta...
Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje ya amince da naɗin Dr. Kabir Bello Dungurawa a matsayin sabon shugaban kwalejin kimiyya da fasaha ta Kano. Hakan ya biyo...
Ranar Talata ne a ke sa ran gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje zai gabatar da kasafin kuɗin baɗi a gaban majalisar dokokin jihar. A ranar Litinin...
Rundunar ƴan sandan jihar Kaduna ta cafke mutane 25 da ake zargi da hannu wajen wawashe kayan tallafin Corona a jihar. Jami’in hulɗa da jama’a na...