Mambobin majalisar dokoki na jihar Kano Takwas sun fice daga jami’iyyar PDP zuwa NNPP mai kayan marmari. Wannan na zuwa ne bayan sanarwar da mambobin majalisar...
Kotun Koli da ke birnin tarayya Abuja, ta tabbatar da shugabancin jami’iyyar APC tsagin Gwamna Abdullahi Umar Ganduje da ke marawa Abdullahi Abbas baya. A zaman...
Alamu na nuni da cewa Gwamnan Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje zai nemi takarar Sanatan Kano ta Arewa. A wani saƙo da mai taimakawa Gwamnan kan...
Kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid ta kai wasan karshe a kofin zakarun turai bayan doke Manchester City da ci 3 da 1 Filin wasa na...
An samu musayar yawu tsakanin masu gabatar da ƙara da Lauyan Muhuyi Magaji a zaman kotun na ranar Laraba ƙarƙashin jagorancin mai shari’a Aminu gabari ....
Gwamnatin jihar Kano ta yiwa wasu ɗaurarru 90 afuwa, tare da ragewa wasu da dama shekarun da za su yi a gidan gyaran hali da tarbiyya....