Kungiyar kwallon kafa ta Liverpool tayi nasarar doke Arsenal da ci 2-0 a gasar Firimiya ta kasar Ingila. Filin wasa na Emirates dai shi ne ya...
Kungiyar kwallon kafa ta Chelsea da ke kasar Ingila, tayi nasarar kaiwa zagaye na dab dana kusa da karshe a gasar cin kofin zakarun turai Champions...