Kotun Majisitiri da ke filin jirgin saman Kano ta yanke hukunci ɗaurin watanni shida ba tare da zaɓin tara ba. Yayin zaman kotun na yau Mai...
Babbar kotun jiha mai Lamba 5 ƙarƙashin mai sharia Usman Na-abba ta ɗage ci gaba da shari’ar kisan Hanifah. An dai ɗage zaman ne sakamakon rashin...
Majalisar dokokin jihar Zamfara na shirin tsige mataimakin Gwamnan jihar Barista Mahdi Ali Gusau. Wannan dai ya biyo bayan zarginsa da wasu laifuka guda takwas da...