Connect with us

Addini

Ya kamata matasa su mayar da hankali wajen dogaro da kai – Malam Muhammadu Sanusi II

Published

on

Mai Martaba Sarkin Kano na goma sha huɗu, kuma Khalifan Tijjaniyya a ƙasar nan Malam Muhammadu Sanusi II, ya shawarci matasa da su mayar da hankali wajen dogaro da kai.

Sarkin ya bayyana hakan ne a jiya Alhamis, yayin da ya yada zango a masallacin Sheikh Ahmadu Tijjani da ke garin Hadejia, a kan hanyarsa ta zuwa Mauludi jihar Yobe.

Ga ƙarin bayani a wannan rahoto da Jazuli Muhammad Hadejia ya hada mana.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a Reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Archives

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!