Ana fargabar rasa ran wani direban mota sakamakon gudun wuce Sa’a da yake yi a safiyar ranar Asabar. Haɗarin ya faru ne a titin Goron Dutse...
Kotun majistret mai lamba 58 ƙarkashin mai Shari’a Aminu Gabari ta yi umarnin a tsare injiniya Mu’azu Magaji Ɗan Saruaniya a asibitin Ƴan sanda. Tun da...
Kotu ta bada umarnin mayar da tsohon kwamishinan Ayyuka na Jihar Kano Injiniya Mu’azu Magaji Ɗan Saruniya zuwa Asibitin ƴan sanda domin kula da lafiyar sa....