Gwamnatin jihar Kano ta ce, sama da mutane dari biyu da casa’in ne ta cire daga cikin mutanan da suka nemi shiga tsarin auren ‘yan gata...
Gwamnan jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf ya ƙaddamar da rabon kayan karatu ga ɗaliban firamare da sakandare domin ƙara bunƙasa harkar koyo da koyarwa a...
Kungiyar dake kawo ci gaba akan harkokin noma a Afrika wato sasakawa ta bayyana cewa inganta harkar noma wata hanya ce da zata kawo cigaba mai...
An buƙaci al’umma da suyi koyi da ɗabi’un ma’aiki SAW da sahabban sa domin samin dacewa anan duniya da kuma gobe kiyama Malan Ibrahim Khalil ne...
Kungiyar masu sarrafa shinkafa ta Nijeriya, wato RIFAN, ta bayyana damuwa game da matakin gwamnatin kasar na dage haramcin shigar da wasu kayayyaki daga kasashen waje...
Majalisar dattijan Nijeriya ta fara karanta wani kudirin doka da ke ba da shawarar cin tarar N50,000 ga iyayen da suka gaza wajen sanya ‘ya’yansu a...
Runduna ta daya ta sojojin Najeriya ta ce dakarunta sun ceto mutane 6 da aka yi garkuwa da su tare da kashe wani dan bindiga 1...
Dubban Falasdinawa a wannan Asabar sun ci gaba da yin gudun hijira daga arewacin Zirin Gaza zuwa kudancinsa, bayan da Isra’ila ta gargade su da...
Yayin da yake sanya hannun kan kasafin, Gwamnan ya bada tabbacin gwamnatinsa za ta bi ka’idoji wajen aiwatar da kasafin kudin bisa gaskiya da adalci Ya...
Gidauniyar Munzali Danbazau Foundation ta koyar da mata sama da 100 sana’o’in dogaro da kai da kuma basu jari domin yin sana’o’in An tallafawa matan ƙaramar...