Gwamnatin tarayya ta tabbatar da mutuwar magajin shugaban kungiyar ISWAP Malam Bako. Mai bai wa shugaban kasa shawara kan harkokin tsaro manjo janar Babagana Mongonu ya...
Hukumar Hisba ta jihar jigawa ta kai samame wasu gidajen da ake aikata badala a kanan hukumomin Ringim da Taura da kuma Gumel, inda ta samu...
Tsohon gwamnan jihar Kano Injiniya Rabi’u Musa Kwankwaso ya ƙaddamar da gidan gyaran hali a Jido da ke ƙaramar hukumar dawakin kudu a kano. Injiniya Rabi’u...
Ƙungiyar likitoci ta ƙasa NMA ta ce, za ta shiga yankunan karkara don kula da lafiyar al’ummar da ke rayuwa a cikin su. Shugaban ƙungiyar a...
Gwamnatin jihar Jigawa ta ce ta fara gudanar da aikin rigakafin cutar kwalara a kananan hukumomi uku na jihar. Babban sakataren hukumar bunkasa kiwon lafiya matakin...
Toshon mataimakin shugaban ƙasar nan Atiku Abubakar ya ce, Najeriya na buƙatar shugabanci da zai farfaɗo da tattalin arizkin ƙasa da ci gaban ta. Atiku Abubakar...
Al’ummar unguwar Hotoro walawai da ke ƙaramar hukumar Tarauni anan Kano sun koka kan yadda annobar Amai da gudawa ta ɓarke a unguwar lamarin da ke...