Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Barka Da Hantsi

Tattaunawa dangane da shigowa makon likitoci da majalisar dinkin duniya ke warewa a kowace shekara

Published

on

A cikin shirin na wannan rana, an tattauna ne kan makon likitoci da muka shigo, wanda bisa al’ada kowace shekara majalisar ɗinkin duniya ke warewa domin wayar da kai game da muhimmancin likitoci da murnar nasarorin da suka samu cikin ayyukansu na yau da kullum da suke da alaƙa da rayuwar al’umma.

Baƙon da aka tattauna da shi a cikin shirin shi ne shugaban ƙungiyar likito ta Najeriya, Dr. Usman Ali.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!