Babbar kotun tarayya dake zamanta a Awka dake jihar Anambra ta bayyana sabon tsarin babban bankin kasa CBN na hana tafiya da kudade wato (Cashless Policy)...
Kungiyoyin bunkasa tattalin arzikin Najeriya wato NESG, sun zargi gwamnatin jihohi da dogaro da kudaden suke samu daga asusun gwamnatin tarayya. Shugaban gamayyar kungiyoyin Laoye Jaiyeola...
Majalisar dattijan ƙasar nan ta buƙaci shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya ayyana ƴan bindiga a ƙasar nan a matsayin ƴan ta’adda. Kazalika majalisar ta buƙaci shugaba...
Gwamnatin jihar Kano ta ce, za ta samar da wata hukuma da za ta riƙa hana ayyukan barace-barace a jihar Kano. Gwamna Dakta Abdullahi Umar Ganduje...
Gwamnan Kaduna Nasiru El-Rufai ya bukaci mazauna jihar da su shirya don kuwa za a katse layukan sadarwa. El-Rufai ya bayyana hakan a hirarsa da manema...
Cibiyar ƙwararru kan aikin fassara da tafinta ta kasa tce, rashin amfani da harshen uwa wajen koyar da darussa me ya haifar da koma baya a...
Hukumar Zabe mai zaman kanta ta ƙasa INEC da kungiyoyin sufurin ababen hawa sun gudanar da taro don yin bitar yarjejeniyar fahimtar juna da suka rattaba...