A Yau juma’a ne shugaban ƙasa Muhammadu Buhari zai yi jawabi a zauren taron majalisar dinkin duniya karo na 76 da ake gudanarwa a birnin New...
Gamayyar ƙungiyoyin ma’aikantan lafiya ta kasa reshen jihar Kano JUHESU ta ce, ba gudu ba ja da baya kan kudirin ta na tsunduma yajin aiki. Ƙudurin...
Ƙungiyar masu harhaɗa magunguna a nan Kano ta ce yawan shan magani barkatai na taka rawa wajen haddasa wasu cutuka a jikin mutum. Shugaban ƙungiyar Pharmacist...
Rundunar yan sandan jihar Kano ta ce ta kama motoci 11 bisa zargin yin lodi ba bisa ƙa’ida ba. Mai magana da yawun rundunar DSP Abdullahi...
Rundunar ƴan sanda jihar Kaduna ta cafke ƴan bindiga 3 da ta ke zargi suna da hannu a sayar ɗaliban makarantar Bathel Baptist. Jami’in hulɗa da...