Hukumar tace fina-finai da ɗab’i ta jihar Kano ta haramta haska duk wasu fina-finai da aka nuna yin garkuwa da mutane. Hukumar ta ce, ta haramta...
Ƙungiyar ƙwallon kafa ta Katsina United, ta shiga zawarcin ɗaukar tsohon kyaftin din tawagar Nasiru Sani mai lakabin ‘Nalale‘. Ɗan wasan tawagar Kano Pillars da ƙungiyar...
Hukumar ɗauka da ladabtar da ma’aikatan shari’a ta Kano ta dakatar da Akanta da Daraktan Kuɗi na kotunan Shari’ar Muslunci na jihar. Hukumar ƙarƙashin Babban Jojin...
Gwamnatin jihar Kano ta ce ta yi hadin gwiwa da babban bankin kasa CBN domin samun rancen kuɗin da za ta sayi na’urar cirar kuɗi ta...
Rundunar ƴan sandan jihar Adamawa ta kama sama da mutane 1, 700 da suka aikata laifu daban-daban. Kwamishinan ƴan sandan na jihar Aliyu Adamu ne ya...
Ana zargin wani mutum ya kashe ɗan cikinsa ta hanyar yi masa dukan kawo wuka da tabarya a unguwar Rijiya biyu a ƙaramar hukumar Dala. Da...
Majalisar dokokin jihar Kano ta buƙaci gwamnatin jihar Kano ta da yi gaggawar samar da ƙarin hanyar ratse ga masu ababen hawa. An buƙaci samar da...