Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Ba mu muka kai ƙarar kungiyar NARD gaban kotu ba – Chris Ngige

Published

on

Ministan ƙwadago da samar da samar da aikin yi Chris Ngige ya ce, ma’aikatar lafiya ta ƙasa da ofishin attorney janar ne suka  shigar da ƙungiyar ƙara gaban kotu, kuma su ƙadai ne ke da hurumin janyewa.

Chris Ngige ne ya bayyana hakan, yayin zantawar sa da gidan talabijin na Channels a daidai lokacin da ƙungiyar NARD ke cika kwanaki 59 da fara yajin aiki.

Ya ce, babu abin burgewa a tafiya yajin aiki, domin kuwa zai shafi kowa da kowa ciki kuwa har da ƴan uwa da suke aiki a ƙungiyar ta NARD.

A don haka ya buƙaci ƙungiyar ta NARD da su dawo teburin sulhu don tattaunawa daga kowanne lokaci, domin kuwa gwamnati na maraba da hakan.

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!