Ƙungiyar da ke rajin kare martabar addinin islama ta Muslim Right Concern (MURIC), ta ja hankalin majalisar wakilai da cewa ka da ta kuskura ta halasta...
Majlisar dattijai tana shirye-shiryen samar da wata doka da za ta sanya arika daurin shekaru 15 ga duk wani dan Najeriya da ya bai wa ‘yan...
Ƴan daba dauke da muggan makamai sun mamaye harabar sakatariyar kungiyar kwadago ta kasa (NLC) da ke Kaduna. Rahotanni sun ce ƴan dabar wadanda yawansu...
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya buƙaci ƙasashen turai da cibiyoyin kudi na duniya da su yafewa ƙasashen afurka basukan da suke binsu. A cewar sa,...
Mai riƙon muƙamin sufeto janar na ‘yan sandan ƙasar nan Usman Alkali ya bai wa jami’an ‘yan sanda umarnin murkushe duk wasu masu yunƙurin ɓallewa daga...
Gwamnatin jihar Kano ta ce ta fara shirye-shiryen daukar sabbin likitoci guda hamsin da shida aiki. A cewar gwamnatin hakan zai taimaka gaya wajen bunƙasa...
Hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ta ƙasa (EFCC) ta fara binciken shugaban jam’iyyar PDP na kasa Prince Uche Secondus kan zargin badaƙalar naira biliyan...
Gwamnatin jihar kano ta ce rashin kudi a hannun gwamnati ne ya sanya ta gaza yiwa malamai karin girma. Gwamnan Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje ne...
Gwamnonin jam’iyyar PDP sun goyi da bayan sake fasalta kasar nan don dakile matsalolin tsaro. Gwamnonin sun dau wannan mataki ne yayin wani taron sirri...
Ɗan majalisar wakilai mai wakiltar mazabar Bauchi Yakubu Shehu Abdullahi, ya ce, gwamnan jihar ta Bauchi sanata Bala Abdulkadir Muhammed, shine ya sa aka dakatar da...