Sabon rikici ya kaure a jam’iyyar adawa ta PDP a Najeriya biyo bayan zargin da ake yiwa shugaban jam’iyyar Prince Uche Secondus da almundahanar naira biliyan...
Gwamnatin tarayya ta gargadi ‘yan Najeriya da su kaucewa tafiye-tafiye zuwa kasashen Indiya, Brazil, Turkiyya da kuma Afirka ta Kudu, sakamakon yadda cutar Covid-19 ke ci...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya gana da madugun jam’iyyar APC na kasa sanata Ahmed Bola Tinubu a fadar Asoro a daren jiya litinin. Jagoran jam’iyyar...
Rundunar ‘yan sandan Kano ta kama wasu matasa sama da ashirin da ta ce suna fashin wayoyin jama’a. A cewar rundunar matasan sun fake da...
A yanzu haka gawar mahaifiyar sarakunan Kano da Bichi wato marigayiya Hajiya Maryam Ado Bayero ta iso fadar sarkin Kano. Hajiya Maryam Ado Bayero wadda...
Hukumar kula da kafafen yada labarai ta radio da talabijin ta kasa (NBC) ta dakatar da tashar talabijin ta Channels sakamakon hira da ta yi da...
Runduna ta uku ta sojin kasar nan da ke barikin Bukavu anan Kano ta samu sabon babban kwamanda wanda ya kama aiki a ranar juma’a da...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari zai yi wata ganawa ta musamman da sakataren harkokin wajen Amurka, Antony Blinken. Rahotanni sun ce shugaba Buhari zai gana da mista...
Ƙanƙara ɗaya ce daga cikin abubuwan da ake buƙata a wannan lokaci na azumin watan Ramadan don sanyaya maƙoshi a lokacin buɗa baki musamman ma yadda...
Hukumar rabon arzikin kasa ta ce nan ba da jimawa ba, za ta bibiyi albashin masu rike da mukaman siyasa da kuma jami’an hukumar bangaren shari’a....