Kwamshinan muhalli na jihar Kano Dakta Kabiru Ibrahim Getso ya bukaci sauran makarantun jihar Kano da su yi koyi da kwalejin koyar da harkokin tsaftar muhalli...
Hukumar kiyaye abkuwar haddura ta kasa FRSC ta ce za ta baza jami’anta a ranakun tsaftar muhalli don yaki da masu karya doka. Babban kwamandan hukumar...
Gwamnatin tarayya ta aikewa da majalisar wakilai karin kasafin kudi da za a kashe wajen samar da allurar rigakafin COVID-19 ga al’ummar kasar nan. Ministar Kudi...
Gwamnatin jihar Kano ta bukaci al’umma jihar da su kiyaye karya dokokin da ta ke sanyawa a karshen kowanne wata da ake gudanar da tsaftar muhalli....
‘Yan Bindiga sun hallaka wani dan Sanda mai mukamin Insfekta tare da raunata wasu guda uku a jihar Niger. Rahotanni sun tabbatar dacewar, ‘yan Bindigar sunyi...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bukaci gwamnonin Arewa da su tattauna tare da kirkiro hanyoyin hadin gwiwa da jami’an tsaro da kuma jama’a, domin kawar da...
Mai horas da kungiyar kwallon kafa ta Najeriya Super Eagles Gernot Rohr, ya ce, yana fatan dan wasa Victor Osimhen dake taka leda a Napoli zai...
Kotun majistiri mai lamba 8 da ke gyaɗi-gyaɗi ta kori ƙarar matar nan Fatima Hamza da ake zargi da kisan ƴar aikinta. Lauyan Gwamnati Muhammad Sani...
Mai horas da kungiyar kwallon kaga Enyimba, Fatai Osho, ya ce, yana da kwarin gwiwar kungiyar za ta zama kungiya ta farko a Najeriya da za...
An bude sabon Masallacin Kamsussalawati, a unguwar Rangaza Inkyan dake Layin Mai Garin Rangaza a Karamar hukumar Ungogo. Masallacin wanda wani matashi kuma dan Kasuwa, Alhaji...