Marcus Rashford ba zai samu buga wasu wasanni da Manchester United zata kara ba, sakamakon rauni da ya samu a cinyarsa. United bata bayyana iya adadin...
Hukumar aikin hajji ta Najeriya NAHCON ta bayyana shirin da take yi na soma hukunta hukumomin jin daɗin alhazai a jihohin ƙasar, da ke karɓar fiye...
Fadar shugaban ƙasar Najeriya ta ce ‘shugaba Muhamadu Buhari zai bar mulki a yayin da harkar tsaro da tattalin arzikin ƙasar nan suka inganta fiye da...
Wani malamin addinin musulunci a jihar Kano ya bayyana cewa mata zasu iya shiga ittikafi, matukar zasu cika sharudan da addinin musulunci yazo dashi. Limamin masallacin...
Yayin da ake shirin shiga goman karshe a watan Ramadana, wanda a ciki ne ake sa ran ganin Lailatul-Kadr, wani malamin addinin musulunci a nan Kano,...
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya yi Allah wadai da hare-haren da aka kai a jihar Benue, inda aka kashe gomman mutane a yankin Umogidi da ke...
Rundunar ‘yan sandan jihar Bauchi ta kama wasu mutane 7 da ake zargin ‘yan fashi ne a maboyar su dake unguwar Magaji. Rundunar ‘yan sandan ta...
Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya jagoranci musuluntar da mutane dari da talatin da takwas. Ganduje yayi kira ga wadanda suka musuluntar da su yi kokari wajen...
Yan kasuwar Kurmi a Jihar Kano wadanda suka gamu da ibtila’in gobara a kwanakin baya, sun zargi shugabancin kasuwar da yin rub da ciki da tallafin...
Masana a fannin siyasa a kasar nan, na ci gaba da bayyana siyasar ubangida a matsayin illah ga tsarin dimuradiyya, wanda hakan kuma baya haifarwa al’ummar...