Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Amosanin jini ya zaba barazana ga mutane: Likita

Published

on

Masana a kiwon lafiya sun ce lalurar amosanin kashi wasu kwayoyin cututtuka ne da suka hadar da Bakteriya da fungai ke yada su, kuma suna da wahalar magani idan suka kama mutum.

Sun kuma ce, kananan yara da manya da kuma tsoffafi na cikin barazaran kamuwa da lalurar ta amosanin kashin.

Domin jin cikakken rahoton danna alamar Sauti.

https://freedomradionig.com/wp-content/uploads/2023/04/LABARAN-RANA-AMOSANI-KASHI-07-04-2023.mp3?_=1

Rahoto: Zahrau Sani Abdullahi

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!