

Ku saurari shirin Kowanne Gauta na ranar laraba 29 01 2020 tare da Ibrahim Ishaq Dan Uwa Rano A yi sauraro lafiya Download Now
Hukumar kula da zirga zirgar ababen hawa ta jihar Kano KAROTA ta musanta zargin cewa ‘yan Yahoo wato masu kutse’ sun sace kudin hukumar da ta...
Hukumar kula da zirga zirgar ababen hawa ta jihar Kano Karota ta ce daga sha biyun daren yau Laraba duk wani direban babur din adaidaita sahu...
Bisa al’ada ko wane Jarumi ya kan yi wasu ‘yan tafiye-tafiye a wani bangare na gudanar da aikin sabon fim. Yanzu haka dai jarumin masana’antar shirya...
Gwamnatin jihar Kano ta ce ta fara mayar da hankali kan bunkasa sana’ar Kanikanci ta hanyar tura matasa wurare daban-daban don daukar horo kan gyaran motoci...
Hadaddiyar kungiyar Kanikawa ta kasa mai suna (GATAN) ta bukaci ‘ya’yanta da su kasance masu gaskiya da rikon amana a yayin gudanar da sana’arsu wanda hakan...
Majalisar dokokin jihar Kano ta amince kananan hukumomin jihar arba’in da hudu da su ciyo bashin Naira Biliyan Goma Sha Biyar domin da shirin ba da...
Kwamishiniyar ma’aikatar al’amuran mata da walwalar jama’a Dr. Zahra’u Muhammad Umar ta ce, ma’aikarata za ta sanya kafar wando daya tsala da wata Baturiyar kasar Nethtland...
A yi sauraro lafiya Download Now