Kotun koli ta sanya ranar Litinin mai zuwa don sauraran yanke hukuncin shari’ar zaben gwamnan jihar Kano da aka yi zuwa ranar 20 ga watan nan...
Kotun koli ta saka ranar 20 ga watan Janairu domin yanke hukunci akan shariar kujerar Gwamnan Kano tsakanin Abba Kabir Yusuf da Gwamna Abdullahi Umar Ganduje...
Aliko Dangote ya sake jaddada kudirinsa na sayan kulub din wasan kwallon kafa na Arsenal, a shekara ta 2021. Mai kudin nahiyar Afrikan ya bayyana haka...
Babban limamin massalacin juma’a na tokarawa Malam Ado Ya’u ya ce shuwagabanin kananan hukumomi su mai da hankali a kan al’ummar da suke jagoranta a nan...
Masu digiri na Phd da digiri na biyu na daga cikin mutanan dake neman aikin malaman makaranta a jihar Kaduna. Shugaban hukumar kula da makarantun sakandire...
Hukumar karbar korafe-korafe da hana cin hanci da rashawa ta jihar Kano, ta ce ta fara bincike kan zargin korafin cin hanci na wasu Alkalan Kotun...
A cikin shirin za ku ji cewa: Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya sanya hannu kan dokar kudi ta badi. Shi kuwa mataimakin shugaban kasa Farfesa Yemi...
A cikin shirin za ku ji cewa: Wani boka ya shiga hannu bayan da aka same shi da yiwa wata kwastomarsa ciki. Ita kuwa hukumar Hisba...
Shugaban Kungiyar kwadago na kamfanoni masu zaman kansu na jihar Kano Kwamared Ali Baba, ya zargi masu rike da sarautun gargajiya musamman masu unguwanni na Kano...
Gwamnatin Jihar Kano tace zata hana yan kasa da shekaru goma sha takwas shiga Otel. Manajan daraktan hukumar kula da yawan shakatawa ta jihar Kano Yusuf...