Otel dake jihar Kano wadanda baki ke sauka daga gurare da da dama suna tafiyar da harkokin su ne ba da izinin hukuma ba. Manajan Daraktan...
Mazauna garin Tokarawa dake yankin karamar hukumar Nassarawa a jihar Kano, sun koka tare da yin kira ga gwamnatin jihar kano kan ta kawo musu dauki...
Dagacin Gwazaye dake Karamar hukumar kumbotso a nan kano Malam Umar Ali, Ya ce rashin tura yara makaranta da bibiyar karatunsu shi ke kawo koma baya...
Download Now A yi sauraro lafiya.
Download Now A yi sauraro lafiya.
Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta bayyana cewa zata bude sabbin ofisoshi har guda uku (3) domin cigaba da ayyukan umarni da kyakykyawa da kuma hani...
Kungiyar tabbatar da tsaro da zaman lafiya da ake kira da Nigerian Peace Unity Progress reshen jihar Kano ta bayyana cewa ta samu nasarar ceto kananan...
Daga Abdullahi Isa Hanan Muhammadu Buhari, ”Ya” ce ga shugaban kasa Muhammadu Buhari, Kuma ‘yar auta kasancewar ta, ita ce ‘Yarsa’ ta karshe. Hanan dai matashiya...
A ya yin zaman majalisar zartar ta jiha ta amince da kafa kwamitin kwararru da zai duba rashin da’a da kuma kwarewa da wasu kafafan yada...
Gwmanatin Kano zata sake gina hukumar jin dadin alhazai ta jiha don yin kafada-da-kafada da na zamani wajen gudanar da ayyukan Hajji da na Umar. Matakin...