Hukumar jin dadin alhazai ta jihar Kano ta ce daga yanzu zata dauki ma’aikatan da zasu gudanar da aikin hajji daga cikin mazaunan Saudiya ne da...
Gwamna Abdullahi Umar Ganduje na jagoranta kwamitin na mutane biyar karkashin jami’yyar APC dangane da rikicin da ke afkuwa a jam’iyyar ta APC a jihar Edo....
Download Now A yi sauraro lafiya.
Download Now A yi sauraro lafiya.
Masu fashin baki kan al’amuran yau da kullum sun bayyana cewar ofishin karbar korafe-kaorafe da yaki da cin hanci da karbar rashawa na jihar Kano karkashin...
YADDA AKA KAI HARI BABBAN MASSALLACIN A ranar 28 ga watan Nuwambar Shekarar 2014 ne al’ummar jahar Kano suka fuskanci wani mummunan hari da ba’a taba...
A unguwar Sani Mainagge,sakamakon sake bude gidan abinci na Naira talatin gidaje dake makwabtaka da gurin sun fara sauke tukwanansu. Biyo bayan maganar da minstan noma...
Jami’an Hukumar Hisba ta jihar Kano sun sami nasarar cafke wasu mata da maza da ake zargin suna zaman kansu a unguwar na’ibawa da ke yankin...
Download Now A yi sauraro lafiya.
Download Now A yi sauraro lafiya.