

Gwamnatin Kano ta ce zata maida hankali wajen samar da gidaje a jihar nan. Sabon kwamishinan gidaje da sufuri na jihar Kano Barrister Musa Abdullahi Lawan...
Dowload Now A yi sauraro lafiya.
Download Now A yi sauraro lafiya.
Wani likitan masu fama da cukar sukari ya bayyana cewa karancin sinadarin da ke taimakawa jikin dan Adam wajen samar da ingantaccen suga a jiki na...
Ministar kudi, kasafin da tsare-tsare ta kasa, Hajiya Zainab Ahmed, ta ce har yanzu gwamnatin tarayya ba ta yi isasshen aikin kan ayyukan titin ba. Ta...
Majalisar yara ta kasa tace majalisar tana yaki da safarar yara zuwa wasu garuruwan da nufin yin aikatau. Shugabar kwamitin kare hakkin yara ta majalisar Aisha...
Wani bincike da a baya-bayan nan aka gudanar ya bayyana cewa hukumar kashe gobara a jahohin kasar nan na fama da rashin wadatattun kayayyakin aikin da...
A baya bayan nan ne wata kungiyar majalissar dinkin duniya dake lura da abinci da hakar noma da ake kira da “The food and agriculture organization”...
Daya daga matasan ‘yan siyasa na karamar hukumar birni da kewaye Habib Sadam Makwarari ya roki gwamnan jihar Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje da ya sasanta...
Fitaccen dan siyasar nan Alhaji Aminu Maidawa Fagge ya bayyana cewa ko kadan dokar tsaftace shafukan sada zumunta da gwamnati tayi ko kadan ba ta magance...