Kwamishiniyar cigaban alumma ta jihar Kaduna, Hajiya Hafsat Baba tayi kira ga jihohin Arewacin kasar nan sha tara 19 da su samar da manufofi da tsare-tsare...
Kungiyar Kishin al’ummar jihar Kano ,ta Kano Concerned Citizens Initiative ta KCCI, ta sanar da shirin ta na kafa wata babbar farfajiya ta fasaha da za’a...
Gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje ya rantsar da sababbin kwamishinonin da ya aike da su majalisar don neman sahalewar su. A jiya Talata ne dai...
Download Now
Download Now A yi sauraro lafiya.
Wani magidanci da ke karyata ganin sunan Allah da ke fitowa a jikin wasu abubuwa da dama, ya saduda bayan da sunan Allah subhanahu wata’ala ya...
Tsohon kwamishinan Ilimi na Jihar Kano Alhaji Tajudeen Gambo yace rashin kwararrun malamai da rashin kayayyakin koyo da koyarwa da kuma yadda iyake suka ta’allaka cewa...
A Litinin ne gwamnatin Kano ta sanar da cewar an soke dukkanni ayyukan Makrantun Mari a jihar Kano, ta hannun shugaban kwamitin sake yin nazari kan...
Wasu gungun mata su ashiri a yau suka hadu suka hallarci majalisar jihar Kano domin samun goyon bayan majalisar dangane batun sace tare da gano yara...