Shugaban kasa muhammadu Buhari ya gana da Sarki Salman Bin Abdul’aziz na Saudi Arabia jiya a birnin Riyadh, inda kasashen biyu suka amince da kulla yarjejeniyar hakowa...
Yanzu haka watanni biyar kenan da rantsar da wasu gwamnoni da kuma shugaban kasa Muhammadu Buhari, amma kawo yanzu akwai wasu gwamnoni da basu nada kwamishinoni...
A ranar laraba talatin ga watan Oktobar da muke ciki ne kotun koli ta kori karar da dantakarar shugaban kasa a jamiyyar PDP , Alhaji Atiku...
A cikin shirin za ku ji cewa: Har yanzu yarinyar nan da mahaifinta ya daure ta na tsawon shekaru tana cigaba da samun kulawar likitoci. Iyalan...
Download Now A yi sauraro lafiya.
Rundunar ‘yan sanda ta jihar Anambra ta ce ta mika yara biyu da aka sace su a jihar da iyalan su, bayan da aka tabbatar da...
Dan takarar shugaban kasa a babban zaben kasar nan da aka yi a ranar 23 ga watan Fabarerun da ya gabata a jam’iyyar Adawa ta PDP...
A yammacin yau Laraba ne dai wani kwamiti da gwamnatin jihar Kano ta kafa da zai tsaftace makarantun gyaran tarbiyya wato na ‘yan mari ya kai...
Download Now A yi sauraro lafiya.
Download Now A yi saurao lafiya.