Biyo bayan da Rundunar ‘yansanda ta jihar Kano ta tabbatar da kame Sadiya Haruna shahararriyar jarumar nan ta soshiyal midiya, a kwanakin baya. Har ma Kakakin...
Bincike ya nuna cewa, sojojin baka wasu mutane da ke shiga kafafen yada labarai don furta kalaman adawa ga abokan hamayyar musamman shirye-shiryen siyasa da nufin...
Kungiyar iyayen yaran da aka sace a yankin Hotoro da unguwannin da ke kewaye da ita, ta bayyana cewa, tun a shekarar 2016 ne suka fuskanci...
Rahotanni sun bayyana cewar,Kotun majistret mai lamba 15 karkashin mai sharia Muntari Garba Dandago ta aike da wata mata mai suna sadiya Haruna gidan gyaran hali....
Gwamnatin jihar Kaduna ta bayyana cewar, nan bada jimawa ba zata aike da kudirin doka ga majalisar dokoki ta jihar don fafa shirin bada ilimi kyauta...
An dai fara gudanar da bikin ranar abinci ta duniya a shekarar 1945, da nufin wayar da kan al’umma a fadin duniya, irin matakan da suka...
Kungiyar lauyoyi ta kasa reshen jihar Kano, ta bayyana cewa za ta gudanar da wani gagarumin taron adduoi daga ranar 25 zuwa 30 ga wannan wata...
Kotun Majistret da ke unguwar Rijiyar Zaki a nan Kano, karkashin jagorancin mai sharia Aminu Usman Fagge, ta baiwa jamian yan sanda umarnin baiwa malamin nan...
Babbar kutun tarraya dake da zama a gyadi-gyadi dake nan Kano karkashin jagoranci me shari’a lewis Allgoa ta dage sauraran shari’ar da ake zargin wasu mutune ...
Shirin Kowane Gauta na ranar Talata 15 10 2019 tare da Ibrahim Ishaq Dan uwa Rano. Download Now A yi sauraro lafiya