Biyo bayan kin bayyana sunan dan wasan gaba na kungiyar kwallon kafa ta Chelsea dake kasar Ingila Tammy Abraham cikin jerin sunayen da zasu wakilci Nigeria,...
Aikin jarida na binciken kwa-kwaf wani babban makami ne wajen yake da cin hanci da rashawa a Najeriya. Kwararren dan jaridar nan kuma wanda ya karbi...
Wasu yan bindiga dadi sun yi garkuwa da wasu malami guda biyu da dalibai 6 dake makarantar Engraver a Kakau a garin Daji da ke cikin...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya bukaci kasar Africa ta kudu da ta kare rayuka da dukiyar ‘yan kasashe da dama da ke zaune a kasar ta...
Kungiyar kwallon kafa ta Najeriya ta matasa ‘yan kasa da shekaru 23 za ta kara da kasar Afrika ta kudu da Zambia da Cote d’Ivoire a...
Rundanar yan sanda ta kama wasu masu garkuwa da mutane su biyu a karamar hukumar Song dake jihar Adamawa. Mai Magana da yawun rundunar ‘yansanda ta...
Hukumar kula da hidimar kasa wato NYSC ta kara wasu masu yi wa kasa hidima wa’adi sakamakon wasu laifuka da wasu masu yi wa kasa hidima...
Wasu daga cikin shugabannin makarantu a jihar Kano sun koka cewar har zuwa yanzu gwamnatin jihar Kano bata sakar musu isassun kudaden gudanarwa ba wanda za...
Jami’yyar APC a jihar Sokoto ta bayyana cewa bata gamsu da hukuncin kotun sauraron kararrakin zabe ta gudanar a jiya ba, wacce ta kori karar da...
Majalisar dattijai ta bukaci hukumomin tsaron Najeriya da su karfafa harkokin tsaro domin kare rayukan al’umma da kuma dukiyoyinsu, mussamman wadanda suke yawan tafiye-tafiye a hanyar...