Bauran Kano Hakimin Rogo Alhaji Muhammad Maharaz,ya ce bunkasa matasa tare da Samar musu aiyyuka yi musamman ma na hannu a sana’o’i daban -daban da suka...
Gwamnan jihar Edo Godwin Obaseki, ya ce, cikin watanni shidan farko na wannan shekara, barayin ‘Mai’ sun sace gangar mai miliyan ashirin da biyu. Gwamna Obaseki...
Sufeto Janar na ‘yan sandan Nageriya Muhammad Adamu, ya ba da umarnin turawa da jirage masu saukar ungulu na rundunar a sassan kasar baki daya domin...
Gwamnatin tarayya ta baiwa tsofafin ma’aikatan kamfanin jirgin saman na Nigeria Airways tabbacin biyan su hakokin su bayan kammala bincike. Babban sakatare a ma’aikatar kudi ta...
Jam’iyyar APC da gwamnan jihar Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje, sun kammala gabatar da shaidun su gaban kotun sauraran korafin zaben gwamnan jihar ta Kano a...
Jam’iyyar PRP ta ce za ta daukaka kara kan hukuncin da kotun sauraran korafin zaben ‘yan majalisun dokokin tarayya na jihar Kaduna ta yanke game da...
Sabon Ministan kwadago da samar da aikin yi, ya sha alwashin tabbatar da cewa, an fara aiwatar da tsarin mafi karancin albashi ga ma’aikatan kasar nan....
Wani matashi da ake zargi a matsayin daya daga cikin ‘yan bindiga da suka addabi al’ummar jihar Katsina mai suna Aliyu Musa, ya shaidawa ‘yan sanda...
Gwamnonin kasar nan talatin da shida sun fara wani taro a birnin tarayya Abuja domin sake nazartar dokar bai wa kananan hukumomin ‘yancin sarrafa kudaden su...
Gwamnan jihar Nasarawa Abdullahi Sule ya kira taron gaggawa kan harin da aka kai wa mataimakin sa Dr, Emmanuel Akabe wanda yayi sanadiyar mutuwar mutane 5....