Wasu da ake zargin ‘yan fashi da makami ne sun kai hari ga kwanbar motocin mataimakin gwamnan jihar Nasarawa Dr, Emmanuel Akabe yayin da suka kashe...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amince da nada Abdulrahaman Baffa Yola a matsayin mai taimaka masa na mussaman kan al’amuran siyasa Wannan na kunshe cikin...
Kotun Soji a kasar Kamaru ta yanke wa jagoran ‘yan awaren kasar da wasu mukarrabansa hukuncin daurin rai da rai bayan samunsa da laifin ta’addanci da...
Ofishin jakadancin Najeriya da ke kasar Jamus ya bukaci hukumomi a kasar Jamus din, da su fito da bayanan wadanda aka kama da hannu wajen cin...
Kimanin masu hakar ma’adanai 156’000 ne suka rasa aikin yinsu a jihar Kebbi sakamakon rufe wuraren da Hukumar ‘yan sanda tayi watanni uku da suka huce....
Kungiyar tsoffin daliban kwalejin kimiyya ta Dawakin Kudu KASSOSA aji na 1987 ta jaddada kudurin ta na kawo sauyi a yanayin tafiyar da karatun kimiyya. Shugaban...
Rundunar yansandan jihar Kano ta yi holin mutane 116 wadanda ake zargin su da laifuka daban daban a fadin jihar Kano. Kwamishinan ‘yansandan jihar Kano, CP...
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta EFCC shiyyar Sokoto, ta ce, ta kama shugaban kungiyar manoman shinkafa reshen karamar Hukumar Gumi da ke jihar...
Wani masani kuma mai bincike a fannin magungunan kwari da ke sashin nazarin tsirrai a jami’ar Bayero da ka nan Kano ya bayyana magungunan kwari da...
Kamfanin mai na kasa NNPC ya ce nan gaba kadan ne za’a fara yashe tafkin Chadi da ya dangana zuwa yankin Gongola ya bi ta Benue...